Yadda 'Yan Najeriya Suke Shiga Tasku a Kasashen Waje - podcast episode cover

Yadda 'Yan Najeriya Suke Shiga Tasku a Kasashen Waje

Jul 05, 202328 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Daga cikin ‘yan Najeriya musamman matasa akwai da dama da ke da burin guduwa daga Najeriya zuwa kasashen Turai ko na Larabawa, ido rufe. 

Ko masu irin wadannan burika sun san abubbuwan da ke tattare da zama a kasar da ba taka ba? 

A wannan karon, mun dubi yadda matasa ke hankoron tafiya wadansu kasashe neman arziki ido rufe. Mun ji dalilansu, mun kuma ji ta bakin wadanda suka samu tsallakawa, sannan mun tuntubi ta bakin masana kan  alfanu da kuma hadurran da ke tattare da irin wannan tafiya. 




For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android