Yadda ‘Yan Arewa Za Su Samu Kuɗi A Soshiyal Midiya - podcast episode cover

Yadda ‘Yan Arewa Za Su Samu Kuɗi A Soshiyal Midiya

Feb 07, 202426 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Kafafen sada zumunta sun zama farfajiyar baje kolin basira, yayin da ta kan zame musu hanyar bayyana damuwa da share kokensu. 

Ana yawan buga misali da cewa an yiwa yankin Arewacin Najeriya  nisa wajen samun tagomashin a soshiyal midiya.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba dabarun da masu amfani da shafukan za su bi wajen  ganin sun amfana yadda ya kamata.



For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android