Yadda Son Mata Da Dukiya Ke Raba Zumunci
Dec 28, 2022•30 min
Episode description
Zumunci wani jigo ne a tsarin rayuwar malam Bahaushe a shekarun baya, amma yanzu yana neman zama tarihi.
Shin yaya aka yi yanzu zumunci ke neman zama labari a tsakanin al’umma?
Shirin Daga Laraba na kunshe da bayanai. A yi sauraro lafiya.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
