Yadda Shawarwarin Zamantakewar Aure Ke Gudana A Kafafen Sada Zumunta - podcast episode cover

Yadda Shawarwarin Zamantakewar Aure Ke Gudana A Kafafen Sada Zumunta

Sep 14, 202230 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Cigaban da aka samu a bagaren sadarwar zamani ta sa abubbuwan da ake yi a zahiri yanzu an koma yin da yawa daga cikinsu ta kafafen sadarwa, ciki harda cinikayya da kuma shawarwari kan zamantakewar rayuwa da na auratayya. 

Shin wadanda ke da irin wadannan  shafukan kwararru ne kuwa, wace irin nasara a ke samu in an dauki shawarar, ko kuma dai barna a ke yi mai-makon gyara?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya yi nazarin irin wadannan shafuka da irin tasirin da su ke yi wurin inganta ko lalata zamantakewa. 

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android