Yadda Masu Kwacen Waya Ke cin Karensu Babu Babbaka A Kano - podcast episode cover

Yadda Masu Kwacen Waya Ke cin Karensu Babu Babbaka A Kano

Feb 09, 202229 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Waya na daya daga cikin abubbuwan da ake saurin sacewa amma a fakaice, saboda in a ka kama barawon waya, to yana dan dana kudarshi.

Sai dai wani babban abun mamaki shine yadda birni kamar Kano, mai yawan al’umma da tarin jami’an tsaro, ya tsinci kanshi a cikin mawucyacin hali saboda aika-aikar masu kwacen waya a bainar jama’a dare da rana

Shirin Daga Laraba na wannan mako, ya zaga birnin Kano domin bin diddigin matsalar, da kuma gano masu aikata laifin, abin da ke sa su, da kuma wuraren da aka fi yin wannan kazamar harka.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android