Yadda Cin Hanci Da Rashawa Ke Kassara Rayuwar Al'umma - podcast episode cover

Yadda Cin Hanci Da Rashawa Ke Kassara Rayuwar Al'umma

Jul 07, 202134 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description


Ko kun san cewa da dama daga cikin matsalolin da talakan Najeriya ke fuskanta a yanzu haka cin haanci da rashawa ne suka haddasa su?

A wannan karon, shirin "Daga Laraba" ya yi nazari a kan alakar wadannan abubuwa - wato cin hanci da rashawa da kuma bakin talaucin da wahalar da al'umma ke fama da su.

Ku biyo mu don jin yadda aka yi aka haihu a ragaya.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android