Wane Ne Ke Yada Labaran Karya?
Sep 29, 2021•45 min
Episode description
Yaya za ki ji idan, ana saura kwana kadan a daura aurenki, angon ya ce ya fasa saboda an turo mishi wani sako da ke nuna wani aibi da bai sani ba game da ke? Kuma me ya sa?
Mai yiwuwa tunani na farko da zai zo zuciyarki shi ne, wane ne ya yada wannan karyar a kanki?
A zamanin nan, labaran karya na yaduwa kamar wutar daji, yana kuma haddasa rudani a rayuwar mutane da dama.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
