Taskun da Ibo Musulmi ke shiga
May 26, 2021•16 min
Episode description
A wannan shirin mun yi tattaki zuwa yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya don ganin irin taskun da Musulmai 'yan kabilar Ibo suka ce suna shiga saboda addinin da suka zaba.
A yi sauraro lafiya
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
