Tashin Hankalin Da Samari Ke Ciki Amma Suke Boyewa - podcast episode cover

Tashin Hankalin Da Samari Ke Ciki Amma Suke Boyewa

Sep 21, 202230 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Samari na daga cikin mutanen da ba a cika damuwa a san abin da ke ci musu tuwo a kwarya ba.

Amma shin kun san irin mawuyacin halin da matasa maza ke ciki kuwa?

Akan dauka cewa halin da suke ciki ba abin damuwa ba ne, kuma bai dace su nuna gazawarsu ba, ballantana har su saki jiki su nema ko a ba su shawara kan matsalolin da ke addabar rayuwarsu.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya yi nazari mai zurfi dangane da halin da samarin ke ciki, kuma suke boyewa.

A yi sauraro lafiya.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android