Martanin 'Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu
Jun 21, 2023•30 min
Episode description
Batun bada rancen kudin karatu ga daliban jami'o'i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da daukar hankalin 'yan ƙasar.
Wace fahimta 'yan Najeriya su ka yi wa wannan batu na bashin kudin karatu ga dalibai masu neman digiri?
Saurari shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin martanin 'yan Najeriya kan wannan batu da kuma matsayin kungiyar ASUU.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
