Kokarin Da Gwamnati Ke Yi A Yakar ’Yan Ta'adda
Apr 20, 2022•30 min
Episode description
Yawan hare-haren da ’yan ta’adda ke kaiwa kan jama'ar da ba su ji ba, ba su gani ba a jihohin Katsina, Zamfara, Sakkwato, Kebbi, Neja da Kaduna, ya sa shakku a zukatan ’yan Najeriya bisa kokarin da Gwamnati ke cewa tana yi.
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya binciko irin kokarin da gwamnatin ke yi a matakin kasa da jihohin da abin ya fi shafa.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
