Hidimar aure: Wa ya fi jin jiki tsakanin dangin ango da na amarya?
Jun 23, 2021•24 min•Season 1Ep. 6
Episode description
Sau da yawa, iyayen yarinya kan dage ranar aure saboda ba su kammala shirye-shiryen biki ko sayen kayan daki ba.
Samari da dama kan bayar da uzuri cewa tsarabe-tsarabe - kama daga dukiyar aure, zuwa ga sadaki zuwa ga lefe - sun yi yawa shi ya sa suka kasa aure.
Wai shin, a tsakanin dangin amarya da na ango, wa ya fi shan wahala ko kashe kudi yayin bikin aure?
Wannan ne batun da shirin Daga Laraba ya yi nazari a kai a wannan karon.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
