Hanyoyin Warware Matsalolin Bayan Jefa Kuri’a - podcast episode cover

Hanyoyin Warware Matsalolin Bayan Jefa Kuri’a

Jan 19, 202224 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

So da dama bayan an kammala jefa kuri’u, masu zabe kan dakata su ga abin da zai ture wa buzu nadi – suna kasawa su tsare, a kirga, a kuma sanar da sakamako.

Hakan na faruwa ne saboda wasu matsaloli da kan kunno kai bayan an gama kada kuri’u, wani lokaci har a yi ta kai ruwa rana. Don haka masu zabe ke son su san ko ’yan takarar da suka zaba sun kai bantensu.

Shirin Daga Laraba na yau za ku ji irin abubuwan da ke biyo bayan jefa kuri’a, kama daga kidaya kuri’u, har ma da dalilan da zabe ke kasancewa inkonkulusib.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android