"Dole Ne Mace Ta Yiwa Mijinta Wanki" - podcast episode cover

"Dole Ne Mace Ta Yiwa Mijinta Wanki"

Jul 19, 202329 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Muhawarar ya kamata ko bai kamata mace ta riƙa yiwa mijin ta wanki ba, ya sa ana ta tada jijiyoyin wuya tsakanin maza da mata. Wasu na ganin daya daga cikin ayyukan mace shine  wanke kayan mijinta da dai sauran aikace-aikacen gida domin ƙara danƙon soyayya da zamantakewa.

To amma nauyin hakan ya rataya a wuyan namiji ne ko mace? 

Shirin Daga Laraba  na Yau, ya yi nazari akan ko ya kamata mata su riƙa yiwa mazajen su wanki a matsayin wajibi ko kuma kyautatawa.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android