Dalilin Da Muka Bar Matasan Arewa A Baya
May 11, 2022•30 min
Episode description
Yara manyan gobe, inji Hausawa; amma anya matasan Arewacin Najeriya sun samu damar zama manyan goben yadda ya kamata?
In aka yi la'akari da halin da matasan Arewan ke ciki, wani abin tambaya shi ne, ko dai su a yarintar za su kare?
Me ke kawo musu wannan tarnaki?
Shirin Daga Laraba ya tattaro fahimtar masana da matasa kan ababen da ke mayar da matasan Arewa koma baya.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
