Daga Laraba: Har Da Rashin Tarbiya A Halin Da Kasar Nan Ke Ciki
Oct 13, 2021•39 min
Episode description
Yin watsi da tarbiyar 'ya'ya na daga cikin abubuwan da su ka haifar da rigingimun da ke addabar 'yan Najeriya.
Shirin Daga Laraba ya duba wannan al'amari
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
