Daga Lahadin Nan INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zaɓe - podcast episode cover

Daga Lahadin Nan INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zaɓe

Jul 27, 202230 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Hukumar Zabe ta kasa, INEC; za ta rufe Yin rajistar katin Zabe ranar Lahadin nan Mai zuwa, wato 31 ga watan nan na Yuli.

Idan za a iya tunawa hukumar Zaben ta kara wa'adin yin rajistar katin Zabe na wajen wata daya.

Amma duk da haka, jama'a da dama na korafe -korafen cewa lokacin bai ishe su ba, tunda har yanzu akwai mutane adadun da ba su yi rajistar ba.

Mun tattauna da 'yan Najeriya, da hukumar ta INEC.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android