Alakar ’yan aiki da iyayen gidansu: A ina gizo ke saka? - podcast episode cover

Alakar ’yan aiki da iyayen gidansu: A ina gizo ke saka?

Jan 18, 202327 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Batun alaka tsakanin ’yan aiki da iyayen gidansu ya jima yana daukar hankali a fagen musayar ra'ayi. 

Shin tsakanin ’yan aikin da masu daukarsu, wa ke da alhakin abin da ke faruwa?

Shirin Daga Laraba ya kutsa lungu da sako, ya zakulo ’yan aiki ya kuma ji ta bakin masu daukar aikin. 



For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android