Alakar Matar Gida Da Dangin Miji
Jun 08, 2022•30 min
Episode description
Sau da dama ana samun rashin jituwa tsakanin dangin miji da matar dan uwansu, a wadansu lokutan ma har ya kai ga ya shafi 'ya'yansu.
Daga ina matsalar take, sannan me ake yi ba daidai ba?
Mun tattauna da masu ruwa da tsaki domin neman mafarin wannan fitina da kuma hanyoyin da za a bi domin warware ta.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
