Abin Da 'Yan Arewa Ke Son Tinubu Ya Yi Musu
May 31, 2023•30 min
Episode description
Litinin 29 ga watan Mayun 2023 aka rantsar da sabuwar gwamnati a Najeriya bayan sabon shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaben da aka yi ranar 25 ga Fabrairun wannan shekara.
Shin wadanne abubuwa al'ummar Arewacin Najeriya ke fata sabon shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi musu?
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna da wadansu 'yan Arewacin Najeriya daga Jihohi 7. Ga yadda tattaunawar ta kasance. A yi sauraro lafiya.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
