Abin Da Ya Sa Muke Yin Ciko —’Yan Mata
Aug 02, 2023•29 min
Episode description
Shin me ke sa mata sarrafa surar jikinsu ta yadda suke zama son kowa, son wanda ya samu.
A shirin Daga Laraba na wannan karo, ’yan mata sun fede biri har wutsiya kan dalilan da ke sa su yi wa surarsu ciko, da kuma tasirin da hakan ke musu.
Domin jin taƙaddamar da ke tsakaninsu da maza game da mata masu ciko a jikinsu, sai ku saurari shirin Daga Laraba na wannan makon
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
