Abin Da Ke Sa Mace Ta Fara Neman Namiji Da Aure
Oct 27, 2021•36 min
Episode description
Shirin Daga Laraba ya yi duba na musamman a kan dalilan da ke sa mace ko hana ta fara neman na da miji aure idan har yana da nagartar da ta dace da zabinsu na abokin rayuwa.
Me ya sa ita mace jira take yi sai an zo? Ba a taba yi ba ne a tarihin magabata?
Saurari cikakken shirin domin jin amsoshin wadannan tambayoyin.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
