Tasirin masu horarwa na cikin gida wajen ɗaga likafar tawagogin ƙasashen Afirka - podcast episode cover

Tasirin masu horarwa na cikin gida wajen ɗaga likafar tawagogin ƙasashen Afirka

Mar 24, 202510 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan makon ya mayar da hankali kan tasirin masu horarwa na cikin gida a ci gaban ƙwallon ƙafar nahiyar Afirka.

A baya-bayan nan ƙasashen na nahiyar Afirka sun mayar da hankali wajen ɗaukar masu horarwa na cikin gida tun bayan rawar da Morocco ta taka a gasar cin kofin Duniya ta 2022 karon farko da aka ga irin hakan daga wata ƙasa a nahiyar ta Afrika.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tasirin masu horarwa na cikin gida wajen ɗaga likafar tawagogin ƙasashen Afirka | Wasanni podcast - Listen or read transcript on Metacast