Sharhi kan kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika da Ademola Lookman ya lashe - podcast episode cover

Sharhi kan kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika da Ademola Lookman ya lashe

Dec 23, 202410 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Shirin Duniyar Wassani a wannan makon ya yi duba ne game da kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika da aka bayar. A ranar Litinin din da ta gabata ne dai Hukumar da ke kula da kwallon ƙafar nahiyar Afrika wato CAF, ta bayar da kyautar gwarzon nahiyar Afrika wanda yafi bajinta a wannan shekarar da muke bankwana da ita. Ɗan wasan gaba na tawagar Super Eagles ta Najeriya Ademola Lookman ne ya samu nasarar lashe wannan kyauta, biyo bayan irin bajintar da ya nuna ga ƙasar da kuma ƙungiyarsa ta Atlanta.

Samun nasarar lashe wannan kyauta da ɗan wasan yayi dai ta sanya zamowa cikin jerin ƴan wasa 6 na Najeriya da a tarihi suka taɓa lashe ta.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh........

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Sharhi kan kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika da Ademola Lookman ya lashe | Wasanni podcast - Listen or read transcript on Metacast