Matsalar alƙalanci na barazana ga ƙimar gasar La liga a Spain - podcast episode cover

Matsalar alƙalanci na barazana ga ƙimar gasar La liga a Spain

Feb 17, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin ''Duniyar Wasanni'' tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda matsalolin alƙalanci ke ƙoƙarin yin illa ga gasar La liga guda cikin manyan lig-lig biyar da aka fi ji da su a nahiyar Turai, la’akari da irin zaratan ƙungiyoyi da kuma ƴan wasa dama masu horaswar da ke fafatawa a cikinta tsawon lokaci.

A bana, salon alƙalanci a gasar ta La Liga na ɗaukar hankali, musamman ganin yadda alkalai ke bayar da katin gargaɗi da kuma na kora babu ƙaƙƙautawa, alal misali anga yadda a wasanni 23 zuwa 24 da ƙungiyoyin da ke fafatawa a gasar  suka yi a wannan kaka, an bada kafin gargadi sama da dubu daya da 136, sai kuma na kora.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin......

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast