Hukuncin da CAF ta yi kan danbarwar Najeriya da Libya da kuma wasan El-Clasico - podcast episode cover

Hukuncin da CAF ta yi kan danbarwar Najeriya da Libya da kuma wasan El-Clasico

Oct 28, 202410 min
--:--
--:--
Download Metacast podcast app
Listen to this episode in Metacast mobile app
Don't just listen to podcasts. Learn from them with transcripts, summaries, and chapters for every episode. Skim, search, and bookmark insights. Learn more

Episode description

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon yayi duba ne kan yadda wasan El-Clasico ya gudana da kuma hukuncin da Hukumar Kwallon Ƙafar Afrika CAF tayi kan danbarwar Najeriya da Libya. A ƙarshen mako ne dai kwamin ladaftarwa na hukumar CAF, ya zartar da hukuncin cewa Najeriya ce tayi nasara da ci 3 da nema kan Libya, tare da tarar dala dubu 50.

Haka nan shirin ya duba yadda wasan El-Clasico ya gudana tsakanin Real Madrid da Barcelona da aka yi a ƙarshen mako.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Hukuncin da CAF ta yi kan danbarwar Najeriya da Libya da kuma wasan El-Clasico | Wasanni podcast - Listen or read transcript on Metacast