Dalilan durkushewar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya da suka bada gudunmuwa a baya - Kashi na 3 - podcast episode cover

Dalilan durkushewar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya da suka bada gudunmuwa a baya - Kashi na 3

May 19, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A wannan makon shirin zai ɗora ne akan wanda muka kawo a baya, wanda ya yi bita a game da wasu shahararun ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na arewacin Najeriya da suka taimaka wajen ƙyanƙyasar fitattun ƴan wasa da suka yi shura a fagen ƙwallon ƙafa a ƙasar. Shirin ya yaɗa zango ne a Kano, inda ya gana da wasu tsaffin fitattun ƴan wasa, musamman na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Racca Rovers.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Dalilan durkushewar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya da suka bada gudunmuwa a baya - Kashi na 3 | Wasanni podcast - Listen or read transcript on Metacast