Barcelona ta lashe kofin Copa del Rey karo na 32 - podcast episode cover

Barcelona ta lashe kofin Copa del Rey karo na 32

Apr 28, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon, ya yi duba ne kan wasan ƙarshe da aka yi na gasar Copa del Rey tsakanin Barcelona da Real Madrid, inda Barca ta samu nasarar lashe kofin karo na 32 a tarihi. Haka nan shirin ya duba nasarar lashe gasar Firimiyar Ingila da Liverpool ta yi a wannan kaka.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.........

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Barcelona ta lashe kofin Copa del Rey karo na 32 | Wasanni podcast - Listen or read transcript on Metacast