Yadda ƴan Najeriya suka shiga halin fargaba a game da yiwuwar ambaliyar ruwa a jihohi 30
Apr 16, 2025•10 min
Episode description
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan mako ya mayar da hankali ne kan gargaɗin gwamnatin Najeriya na yiwuwar samun ambaliyar ruwa a jihohi 30 a daminar bana.
Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Abida Shu'aibu.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast