Yadda ake zargin gwamnatin Najeriya da shaƙe wuya ƴan adawa
Apr 29, 2025•10 min
Episode description
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda wasu fitattun mutane mambobin kungiyar farar hula a Najeriya suka nuna takaicinsu kan yadda gwamnatin mai ci ke neman mayar da kasar tsarin jam'iyya daya.
Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Oumarou Sani
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast