Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Nijar na hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare - podcast episode cover

Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Nijar na hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare

May 15, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Makonni kaɗan gabanin bukukuwan Sallar Layyah, mahukuntan jamhuriyar Nijar sun bayar da umurnin hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare.

Ga alama dai an ɗauki matakin ne don hana tashin farashin dabbobi a wannan lokaci, yayin da wasu ke cewa matakin zai iya cutar da tattalin arzikin ƙasar.

Abin tambayar shine, menene amfani ko kuma illar wannan mataki ga ƙasar?

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Nijar na hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare | Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast - Listen or read transcript on Metacast