Ra'ayoyin masu sauraro kan bikin ranar ma'aikata a sassan duniya - podcast episode cover

Ra'ayoyin masu sauraro kan bikin ranar ma'aikata a sassan duniya

May 01, 20259 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Kamar dai kowace shekara, yau 1 ga watan Mayu, ita ce Ranar Ma’aikata ta Duniya, bikin da a bana ana iya cewa ana gudanar da shi ne a cikin wani yanayi na tsadar rayuwa a mafi yawan ƙasashen duniya.

Abin tambayar shine, shin ko a cikin wanne yanayi ake gudanar da bukukuwan na bana, musamman a kasashen Afirka?

Waɗanne irin manyan buƙatu ma'akata suke son cimma wa?

Shiga alamar sauti, diomin sauraron ciakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Ra'ayoyin masu sauraro kan bikin ranar ma'aikata a sassan duniya | Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare podcast - Listen or read transcript on Metacast