Ra'ayoyin masu sauraren shirye-shiryen RFI
Apr 25, 2025•10 min
Episode description
A duk ranar Juma'a, RFI Hausa na bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu kan abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya kama daga siyasa, tattalin arziki, zamantakewa, harkokin yau da kullum da dai saurarensu.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast