Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwan da ke ci musu tuwo a ƙwarya
Mar 14, 2025•10 min
Episode description
Yau ta ke ranar jin ra'ayoyin ku masu saurare kan batutuwan da ke ci muku tuwo a ƙwarya, kama daga fannin siyasa, ilimi, lafiya, tattalin arziƙi da dai sauransu.
Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi...
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast