Ra'ayin jama'a kan batutuwan da ke ci musu tuwo a kwarya
May 02, 2025•10 min
Episode description
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a bisa al'ada ya kan baiwa masu saurare damar fadin albarkacin bakinsu kan batutuwan da ke ci musu tuwo a kwarya.
Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast