Kan yadda EFCC ta kwato Naira tiriliyan guda daga hannun ɓarayin gwamnati
Mar 11, 2025•10 min
Episode description
Hukumar Yaƙi da Rashawa a Najeriya EFCC, ta ce a cikin shekarar ta 2024 da ta gabata, ta yi nasarar ƙwato kusan Naira tiriliyan ɗaya daga hannun barayi da masu handame dukiyar al’umma.
EFCC ta ce ko a gaban kotu ma, ta samu nasarori sama da sau dubu huɗu akan masu cin rashawa da kuma ƴan damfara cikin shekarar da ta gabata.
Abin tambayar shine, ko aikin hukumar na gamsar da 'yan Najeriya?
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakakken shirin.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast