Kan yadda direbobin manyan motoci ke fuskantar kisa daga 'yan awaren Biafara
Mar 04, 2025•10 min
Episode description
Ƙungiyar direbobin motoci a Najeriya, ta buƙaci mahukunta su ɗauki matakan kawo ƙarshen kisan da ƴan awaren Biafra ke yi wa direbobin manyan motoci a duk lokacin da suke ratsa yankin kudu maso gabashin ƙasar.
Ƙungiyar ta ce an kashe mambobinta sama da 50, kuma 20 daga cikinsu an kashe su ne a shekarar 2024, sannan aka kwashe kayayyaki da kuma ƙona motocinsu.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast