Halin da wasu ƴan Najeriya suka shiga bayan da kamfanin CBEX ya tsere da kudadensu
Apr 17, 2025•9 min
Episode description
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda wani kamfanin hada-hadar kudi ta Internet a Najeriya mai suna CBEX ya tsere da kudaden jama'a.
Danna alamar sauarre domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast