Gagarin da ilimin yara mata ya shiga sakamakon ta'addanci a Najeriya
Apr 15, 2025•11 min
Episode description
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda kungiyoyin ta'addanci ke kawowa ilimin yara mata tsaiko a Najeriya.
Danna alamar sauarre don jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast