Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe - podcast episode cover

Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe

May 10, 202521 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka.

Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.

Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.

Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe | Tambaya da Amsa podcast - Listen or read transcript on Metacast