Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi - podcast episode cover

Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi

Oct 26, 202420 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn  Neja Delta da Gwamnatin Najeriya.

Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen hausa na Rfi.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi | Tambaya da Amsa podcast - Listen or read transcript on Metacast