Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 3 - podcast episode cover

Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 3

Oct 19, 202124 minSeason 1Ep. 3
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A wannan shiri na musamman mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, da kuma Dr. Bashir Ahmad Safio. Mun kuma tattauna akan tafiyar neman aure a wannan zamani, a inda bakin namu sukayi tsokaci akan matsaloli da ake fuskanta tare da bada shawarwari domin a samu mafita. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 3 | Progress Media Hausa podcast - Listen or read transcript on Metacast