Mu Gudu Tare Mu Tsira Tare Ep. 2
Sep 25, 2021•24 min
Episode description
A wannan karon mun karbi bakuncin Alh. Engineer Aminu Al-Amin Salisu, a inda muka tattauna akan muhimmacin kana nan sanao’i ga matasa. A kasance tare damu cikin shirin domin jin tsokaci da shawarwari da bakon namu ya bayar.
For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast