wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike. Crédits: Une coédition RFI – Hachette Livre Internationale avec le soutien de l’Organisation Internationale de la Francophonie. Production : Service « langue française », Radio France Internationale Textes : Pierre Lamoussa et Bruno Maurer Musiques : ...
Nov 11, 2022•44 sec
Ku ji busawar iska, Sahara ce ke kuka. Ta na so ta dawo da kamaninta. Ku ji busawar iska, Sahara ce ke kuka. Ta na so ta dawo da kamaninta. Sahara dama asalinta ba Hamada ba ce. Da ita kasa ce kore mai kyau kuma. Mazaunan wurin suna darajanta halitta. Suna zama a wurin a cikin farin ciki. Suna kiwon tumaki, suna noma, suna kuma farauta. Suna kaunar kasarsu, kasar kuma na kaunar su. Bayan haka sai ga makwadaita sun zo, sai bala’i ya yadu. Ba neman kyautatawa al’umma suke soba, sai dai neman arzik...
Nov 11, 2022•3 min
Shin Kwame zai iya hana yan sanda kai hari don ceto mai gidansa Farfesa Omar Seku lura de cewa yan sandan na dauke da mugan makamai haka mutanen Fanjugu da suka sace shi. A cikin dare ne dai wannan kashi zai faru, lokacin da za a kai kudin fansan ero dubu dari (100.000) don a sako farfesan, yaya wannan lamari zai faru, babu wasu mutane na daban da suma zasu so samun wadannan kudaden, sai a biyomu cikin shiri na gaba. ► EXERCICES (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la ...
Nov 11, 2022•10 min

An shiga rudani da rashin tabbas bayanda wadanda sukayi garkuwa da Farfesa Omar : Seku sukayi barazanar kasheshi idan ba a basu kudaden fansan da suka tambaya ba. Kwame da Nathalie sun shiga bincike don gano ko sace farfesa Omar akwai hannuwan farfesa Abubakari da Kwada. Haka in ba farfesa bane na jabu ko suna da alaka da wannan mutum maras tabbas, sananne a cikin harakokin fasa kwabri, Fanjugu? ► EXERCICES (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►) ► EXPLICAT...

Nov 11, 2022•7 min

Yana balaguro tare da Clement a cikin babbar mota kana suka dauki kwalo-kwalo, Kwame ya fara fahimtar dalilan kame maigidansa Farfesa Omar Seku dake zama mai ilimi ne fannin fitar da tsirai a yankin Sahara. So biyu, ana yi masa barazanar fidda shi daga kan hanyar binciken da yake yi : ta hanyar sa masa guba a cikin Giya a garin Bubon ;sannan aka hana masa ganawa da farfesa Kwada a Yamai. Da taimakon Nathalie, ya samu gano wani bangare na sirrin bude dabtarin dake kan kwamfuyuta mai dauke da suna...

Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa. Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar. ► EXERCICES (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►) ► EXPLICATIONS ► LES PRINCIPAUX VE...
Nov 11, 2022•10 min
Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa. Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar. ► EXERCICES (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►) ► EXPLICATIONS ► DEMANDER POLIMENT...
Nov 11, 2022•10 min
Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa. Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar. ► EXERCICES (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►) ► EXPLICATIONS ► DONNER UN ORDRE /...
Nov 11, 2022•10 min
Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa. Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar. ► EXERCICES (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►) ► EXPLICATIONS ► DÉSIGNER ET INSIS...
Nov 11, 2022•10 min
Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa. Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar. ► EXERCICES (Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►) ► EXPLICATIONS ► LES PRONOMS PERSO...
Nov 11, 2022•10 min
Kwame mai garka ne garin Gorom-Goron cikin kasar Burkina Faso. A gaban idonsa aka kama maigidansa Omar Seku. A cikin kokowar kama Omar har layarsa ta fadi. Kwame ya tafi neman Omar, wanda ke aiki don ya mayar da hamada tsanwa. To wane ne ya kama shi. Shin, wannan kamu da laya, suna da alaka da wannan gatana da goggon Kwame ta taba yi masa. “Saurari iska, Sahara c eke kuka. Tana son a mayar da ita tsanwa. Watarana, wani mutum zai zowa. Zai raya tsirai da itattuwa…” ► EXERCICES (Pour faire les exe...
Nov 11, 2022•6 min