Sharhi kan ƙiba fiye da ƙima da ke baraza ga matasan Afirka - podcast episode cover

Sharhi kan ƙiba fiye da ƙima da ke baraza ga matasan Afirka

May 26, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin 'Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan hasashen da wata ƙungiya ta yi cewar nan da shekarar 2025 raɓin al'ummar Afirka masamman matasa za su fuskanci cutar ƙibar da ta wuce ƙima ko Obesity a turance.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Sharhi kan ƙiba fiye da ƙima da ke baraza ga matasan Afirka | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast