Matakan da ya kamata a ɗauka yayin kai ɗaukin gaggawa a lokacin faruwar haɗari - podcast episode cover

Matakan da ya kamata a ɗauka yayin kai ɗaukin gaggawa a lokacin faruwar haɗari

Apr 21, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan matakan da ya kamata mutane su riƙa ɗauka gabanin kai ɗaukin gaggawa a lokacin afkuwar haɗari ko ibtila'i, waɗanda rashinsu a wasu lokutan ke kaiwa ga asarar rayuka ko kuma haddasa gagarumar illa ga mutanen da haɗarin ya rutsa da su.

Shirin ya shawarci jama'a game da samun ilimin iya kai ɗaukin gaggawa don kaucewa haddasa matsala ba tare da sani ba ga mutanen da ake ƙoƙarin ceton rayuwarsu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Matakan da ya kamata a ɗauka yayin kai ɗaukin gaggawa a lokacin faruwar haɗari | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast