Irin kulawar da ya kamata iyaye su bai wa ƴaƴansu a yanayi na hunturu - podcast episode cover

Irin kulawar da ya kamata iyaye su bai wa ƴaƴansu a yanayi na hunturu

Dec 09, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya yi duba ne kan cutukan da ke barazana a lokacin sanyi, baya ga shawarwari kan yadda iyaye za su kula da lafiyar yaransu a irin wannan lokaci, musamman ganin cewa yaran ne sanyi ya fi yiwa illa fiye da manya.

Dai dai lokacin da iskar hunturu ta fara kaɗawa a sassan jamhuriyar Nijar, jihar Difffa na sahun jihohin da wannan matsala ke tsananta matuka ta yadda a kowacce shekara ake ganin tarin waɗanda sanyi kan yiwa lafiyarsu illa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.......

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Irin kulawar da ya kamata iyaye su bai wa ƴaƴansu a yanayi na hunturu | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast