Cutar sanƙarau ta fara fantsamuwa a sassan jihar Maradi ta Nijar - podcast episode cover

Cutar sanƙarau ta fara fantsamuwa a sassan jihar Maradi ta Nijar

Dec 30, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

A wannan makon shirin na lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan yadda aka samu ɓarkewar cutar sankarau a wata Makaranta da ke jihar Maradin Jamhuriyar Nijar, cutar da tuni ta harbi tarin ɗalibai, a wani yanayi da masana ke gargaɗi kan haɗarin da ke tattare da wannan cuta musamman nau’in wadda ake ganin ɓullarta a lokacin sanyi.

Kafin yanzu akan ga ɓullar cutar sanƙarau ne a lokaci na zafi sai dai a shekarun baya-bayan nan ana ganin yadda wannan cuta kan sauya salo tare da ta’azzara a lokacin sanyi wadda masana ke ganin ta na da haɗari matuƙa a wasu lokutan illarta kan zarta wadda ake ganin ɓullarta a lokacin sanyi, kasancewarta mai saurin kisa matuƙar ba a ɗauki matakan gaggawa ba.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..............

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Cutar sanƙarau ta fara fantsamuwa a sassan jihar Maradi ta Nijar | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast