Barazanar da hunturu ke yi ga keɓantattu ko kwantattun cutuka - podcast episode cover

Barazanar da hunturu ke yi ga keɓantattu ko kwantattun cutuka

Dec 23, 202410 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda lokacin sanyi ko kuma hunturu kan zo da wasu keɓantattu ko kuma tayar da wasu kwantattun cutuka. Nau’ikan cutukan da suke barazana ko kuma tashi a irin wannan lokaci na hunturu sun ƙunshi mura ko tari, ko ciwon hakori baya ga saɓar fata kana yawan fitsari ko cutuka masu alaƙa da zuciya yayinda cutuka irin sikila ko asma kan tashi duk dai a wannan lokaci.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.......

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Barazanar da hunturu ke yi ga keɓantattu ko kwantattun cutuka | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast