Ana samun ƙaruwar masu kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki a Ghana - podcast episode cover

Ana samun ƙaruwar masu kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki a Ghana

Apr 14, 202510 min
--:--
--:--
Listen in podcast apps:
Metacast
Spotify
Youtube
RSS

Episode description

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan ƙaruwar masu kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki ko kuma HIV AIDS ko sida tsakanin matasan Ghana a shekarun baya-bayan nan, wadda masana ke ɗora alhakin yawaitarta kan rashin ɗaukar matakai.

Wannan ƙaruwar alƙaluma na zuwa a dai dai lokacin da duniya ke ganin ƙarancin magunguna rage kaifin cutar sakamakon matakin Amurka na zaftare tallafin da ta ke bayarwa ƙarƙashin ƙungiyar USAID.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shiri.

For the best experience, listen in Metacast app for iOS or Android
Open in Metacast
Ana samun ƙaruwar masu kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki a Ghana | Lafiya Jari ce podcast - Listen or read transcript on Metacast